lirikcinta.com
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

lirik lagu gidan haya – babangida kakadawa

Loading...

kai! gidannan ba gida bane matsala dai ne gidan haya
gidannan ba gida bane matsala dai ne gidan haya
duk wanda e a gidan haya allah. bashi wuri yayi nashi

ko babu kudin buga kwano ya samu ko cuci ya zuba sama
in kay haka ka. hita qardagi tunda ka huta da biyan haya
gidannan ba gida bane matsala dai ne zaman haya
k i gaka gidan haya
wancen gashi gidan haya
waccen gata gidan haya
ku duka kun gamu kun hade
in kai kana da dangana qila wancen baya da dangana
matsalar gidan haya
ko da kun. kai. ku tara
makewayinku guda ake
matar wancen ta shiga
matar wancen na jira
kai k-ma gaka kana jira
shine matsalar zaman haya
in kana a gidan haya
matarka bata da walwala
yayanta basu da walwala
baqonka baya da walwala
in kay magana a qadammaka
gidannan ba gida bane
matsala dai ne. zaman haya
babbar matsalar zaman haya
yau in an sanka tsakar gari
gobe ana cimma gefen gari
jibi kau kazo ka bidar wuri dan kana gudun ayi ma notis
naji yan dako nata farin ciki
yan baro nata farin ciki
yan amalanke nata farin cikin wane ze tashi a gidan haya
suna ta farin cikin sunyi saa da dakon cupbot kai ka dace da baqin ciki
gidannan ba gida bane matsala dai ne zaman haya
dan zaman haya mai ban tausay
me. ban tsakaici dan zaman haya
dan zaman haya me ban tausay
shine wanda yana a gidan haya
baya da harka wadda yake yi
ga iyali k-ma sun mai yawa
mai ban takaici dan zaman haya
wanda ina a gidan haya
baya da qarfe g-ya da qarfe
amman ya rabe a gidan haya
k-ma yayi giji acikin gidan
w-nga lalaci ne mai yawa
kai tashi gidannan ba na zama bane
matsala dai ne zaman haya
gidannan ba gida bane
matsala dai ne gidan haya
akwai dan ragaitar gidan haya
shine me mata huduu
duk a gidan haya
gidansu bango yana gabas
ga yayanta guda shida
gidansu gwamma yammaci
ga yayanta guda shida
gidansu delu ina kudun
ga yayanta guda shidda
ga su yaya turai nan kusa
tare da gogan su duka
ita ko ga goyo ga ciki
wannan matsalar qaqa take
ku duka kun rufshe a gidan haya
malam ko noma zakayi se ka tanadi rumbu dan hatsiy
ya zakayi mata har hudu
k-ma kowace na a gidan haya
w-nga lalaci ne mai yawa
kai tashi gidannan ba na zama bane
tun farkon asalitan
duk tsuntsun da yake sama
ya giyna gida nay ya shige
qwarin da suke tudu
kowane yayi gida nay ya shige
hatta qwarin da suke ruwa
koreans yayi gida nay ya shige
misali tun ga zanzaro
gashi dai abu ne dan qanqani
yaje daji ya ja qasa ya debo ruwa nan ya hada
ya giyna gidanshi yana shiga
to kai matsayinka na dan adam
ya zaka tsaya a gidan haya
kai tashi gidannan ba na zama bane
matsala dai ne zaman haya

lirik lagu lainnya :

YANG LAGI NGE-TRENDS...

Loading...