
yaudara - hamisu breaker lyrics
da idanuna naga cin amana,
abokina da mahadin jikina.
ha ha ha ha ah ah
eh heh hah ha ahh
beats
daga zuciya da jini sakonina suke, in babu ke tilas insha wuya.
a duniya kullum faman nema nake in bincika gurbi in tambaya.
kaunar danaiyi gareki wasu zasu koya,
dukan masoya naki ni na basu baaya,
tuna dani ni nabaki rayuwataaa, na so ache kema ki mini gata.
naiyi tanadin kaina bani baiwa kowa, na baki kauna keh na tanadawa.
tukwuycina shi wanni zaki baiwa,
kuna sakar ku bakusan ina ganiiii ba.
da idanuna naga cin amana, abokina da mahadin jikina.
farin cikina dasu yake gudana. masoyiyace shi ko amini ne gurina.
a wani yanayi, k*ma ma da dausayi, na halin qaqa zanayi.
ah ah ah eeh heh he.
na aminceh musu, su ko suna soyayyarsu.
komai inai musu, suna kallona sususu.
ga zuciyaaa ta hanani tsawatar musu, komai da lokaci na bada yarda.
end…
Random Song Lyrics :
- f-tpot45 (unedited) - microwave cucumber lyrics
- ничего старого (nothing old) - да ст (da st) lyrics
- butter-fly ~reventure version~ - the digimon reventure project lyrics
- а чем не дота? (what's wrong with dota?) - shadow angel lyrics
- mil noites que chorei - master dy lyrics
- little lady - trilix lyrics
- beans - pupppy lyrics
- espresso / feels [mixed] - sabrina carpenter & calvin harris lyrics
- ima drug addict - lakeside (producer) lyrics
- polska - drzewo lyrics