
yaya ne - kespan yaron zaki lyrics
lv1. yayane zan rayu in ka barni na minti guda2x
*yayane yayane,yayanre eh yayane,/
yayane yayane,yayane eh yayane/2x
lv2. yayane zan rayu in ka barni da wahalan nan…..
*yayane zan rayu in ka barni matsaloli………
*yayane zan rayu in ka barni da jaraban nan…..
*yayane zan rayu in ka barni da nauyin kaya…..
*yayane yayane,yayane eh yayane,/
yayane yayane,yayane eh yayane,/2x
chorus:
ko second daya bazan kara ba’
ko second daya bazan kara ba
ko second daya bazan kara ba’
ko second daya bazan kara ba,/2x
verse:
yayane zan rayu in ka barni na minti guda2x
*yayane yayane,yayane eh yayane
yayane yayane,yayane eh yayane
chorus:
ko second daya bazan kara ba’
ko second daya bazan kara ba
ko second daya bazan kara ba’
ko second daya bazan kara ba,…/2x
fade:
ko second daya wo,daya wo, bazan kara ba,in banda kai,bazan kara ba’ yea…yea..
Random Song Lyrics :
- tot oder lebendig - mozaik (turkey) lyrics
- can’t sober up (طلب) ft. arham - msk lyrics
- something more - jeff burgess lyrics
- cuando me ve - jerjy lyrics
- abandonment - somegirlnamedanna lyrics
- bandhay - modern mafia lyrics
- albertico - los carraldos lyrics
- nyiaj thiab kub (i got you) - ka lia universe lyrics
- reyes rojos - olaya sound system lyrics
- drag me down - mario novembre lyrics