lirikcinta.com
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

lirik lagu gudu – classiq (africa)

Loading...

wayyo! itz classiq
wai wai wai
arewa mafia
classiq wayyo!
mi. ehh

jimana kaii
jimana kaii
yaa kai

sunata bige bige
sunata shige shige
sunkasa muka tsallake
yaran zaki wane rake
yan matan na leke leke
amman mu baamu dauke dauke
toh
haba baby cool down mana aii ina sane da ke
muna bugu
suna gudu
muna bugu
suna gudu
muna bugu
suna gudu
muna haaba gudu
suna kaii gudu
classiq

toh munaa bugu suna gudu
ikon allah ne no b vour
flows soft heavy waallahy ana faasa mour
nafaso ri hawatta tudu
arewa gabbas har kudu
bawani kano har germany
the boy the boy he looks like maru ru
basu da ganewa ahh
micon na pies munata zanewa ahh
computation nata karewa
babu irin mafian nan ah arewa
bani d flows sikri sunata zamewa sunata fadi
kasa muna sharewa masa kal jama’a sunata barewa
kamar sir tafawa balewa muna taa balewa ehh

sunata bige bige
sunata shige shige
sunkasa muka tsallake
yaran zaki wane rake
yan matan na leke leke
amman mu baamu dauke dauke
toh
haba baby cool down mana aii ina sane da ke
muna bugu
suna gudu
muna bugu
suna gudu
muna bugu
suna gudu
muna haaba gudu
suna kaii gudu
mi abaga

classiq gaskiya is difficult because hausa na bai nuna sosai bah
amma hakan zan ce tundaa wannan golee suna gudu kamar kura yaga
kuskule koh kuskule yaga kare
muna kashesu daga lord zuwaa cyprus harma a cikin maye
kukasa akasa fiskanna
akan kowane abinda suka shaa
or my god muna pose muna foshe bana rush baruwan mu daa lose
shout out to my nuggur classiq
kallesu rappers mune magani mtsssw manta
da su sai warin baki da karam bani ahhh!!

sunata bige bige
sunata shige shige
sunkasa muka tsallake
yaran zaki wane rake
yan matan na leke leke
amman mu baamu dauke dauke
toh
haba baby cool down mana aii ina sane da ke
muna bugu
suna gudu
muna bugu
suna gudu
muna bugu
suna gudu
muna haaba gudu
suna kaii gudu
classiq and mi abaga back with the banger aii dole kujimu
n0body father them father kufito sai kubimu ahh (your father)
kai idan suka ganmu suna ihuu ahhhh
always dropping the track aii munki mu gaji

shaaaaaaaahh
shaaaaaaah

shaaaaaaaahh!

shaaaaaaah

shaaaaaaah

sunata bige bige
sunata shige shige
sun kasa muka tsallake
yaran zaki wani rake
yan matan na leke leke
amman mu bamu dauke dauke
haba baby cool down mana aii ina sane da ke

sunata bige bige
suna ta shige shige
yan matan na leke leke

end

team coolestkid

arewa mafia

lirik lagu lainnya :

YANG LAGI NGE-TRENDS...

Loading...