lirikcinta.com
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

lirik lagu gamzaki – el joe

Loading...

verse:1
rai na za ya zama banza in na rayu ni kadai! a wannar yaki/2x
a wannar yaki,kaine dutsen ceto na,kaine wurin buya ta/2x

chorus:
gam zaki,a yakin nan kaine jagoranmu,kaine takobinmu masu bin ka,kai ne jagoranmu,masu bi
kaine jagoranmu
gam zaki,a yakin nan kaine jagoranmu,kaine takobinmu masu bin ka,kai ne jagoranmu,masu bi
kaine jagoranmu masu bi

verse:2
kamar yadda duwatsu suna kewaye urshalima,haka nar ubangiji yana kewaye mu/2x
har abada kaine dutsen ceto na, kaine wurin buya ta ooo!
har abada kaine dutsen siyona, kaine nasara ta
(har abada)har abada kaine dutsen ceto na,(kaine) kaine wurin buya ta!
har abada)har abada kaine dutsen siyona, (kaine,nasara)kaine nasara ta

oo!oo!oo!ooooo!
(oo!oo!oo!ooooo!4/x)

gam zaki,a yakin nan kaine jagoranmu,kaine takobinmu masu bin ka,kai ne jagoranmu,masu bi
kaine jagoranmu
gam zaki,a yakin nan kaine jagoranmu,kaine takobinmu masu bin ka,kai nе jagoranmu,masu bi
kaine jagoranmu masu bi
(kai ne jagoranmu masu bi/3x)
kaine jagoranmu masu bi (fadе)

lirik lagu lainnya :

YANG LAGI NGE-TRENDS...

Loading...