lirikcinta.com
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

lirik lagu masoyiya – hamisu breaker

Loading...

zaharaddeen of the beats
ni na gane duniya sai da masoyi ake zama kalau
sannan naji duniya gun mai kaunarka zakace salam

abin duniya kudusun kana′un kamar kidan alarm
toh nima masoyiya zan bayyana miki ina zama kalau
jirgin masoya
inzaka wuce zo ka karbi sakona

danna tara g*yya
wasiku ne zaka kaiwa mai sona
wayyo na rayuwa idan da masoyi tana yawan dadi
idan an rabu da juna wahala zata tashi mai fadi
adan baka tablet
a baka ruwa amma basu ma dadi
zancen mazan jiya
kan so ne ko in ce daku tadi

kifin cikin ruwa
yasan ina sonki jarumar mata
tsirrai da tsaunuka sun shaida kin shigo tunani na
idan na yi farin ciki ai kece sanadin sa ba haufi
idan nayi bakinciki ki che mini inzo gidanku ma yafi
kidan bani tallafi domin kaunarki ta yi min zurfi
domin guje kishi
mu bar gulbi kinga fadama ya fi

kidan daina tan*tama
indai kaunar ki ce ace nafi
dukkan abinda zuciyarka taso to yana hanun dama
kin yarda yanzu na narke to zaki mini alfarma
taso muje gabas muyi addu’a dan mu samu ′yar dama
mu kore bakinciki
mu samo fitila mu haskake kowa
sannan mu dan*dana inmai zaki ne sai mu ba kowa

dani dake masoyiya zamu hidimtawa so
kwarai*kwarai
duk abinda zani che yazama kin ji shi babu so na rai

fahimtar ki che ta sanya
na soki so na tara g*yya
bakina yayi kadan in bayyan yadda kaunarki tayi a zuciya
sai dai inyi miki albashirin don kece ado nawa duk gaba daya
aniyarki fara gaba daya
kimin halinki nima na koya

lirik lagu lainnya :

YANG LAGI NGE-TRENDS...

Loading...