lirikcinta.com
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

lirik lagu binerh (nanaye) – hausa soundtrack

Loading...

binerh ne
k*ma taku ce

ki tafi dani, tafi dani
tafi dani, can can
ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
ki tafi dani, tafi dani
tafi dani, can can (ko′ina za ki)
ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah

alkawarin soyayyah, nina baki
jani muje yarinya, zan biyo ki
ga jirgin soyayyah, za na dauke ki
makiya zasu ji kunya, in na aure ki
bani fulawar kauna
na baki chikwi yarinya
karbi tukwicin raina, mu rayu cikin soyayyah

ki tafi dani, tafi dani
tafi dani, can can
ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
ki tafi dani, tafi dani
tafi dani, can can (ko’ina za ki)
ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah

a rayuwata ke zana bai wa gata
bishiya ta mai yaye damuwa ta
babu kauna ba ke a rayuwata
dake na saba kin zama garkuwa ta
gani a nan, zo ki ta nan, ki kauda kewa ta
ke na rika, karki sakan, kin kama kwarwa ta
ki kau madaci, kiban zumar kauna

ki tafi dani, tafi dani
tafi dani, can can
ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
ki tafi dani, tafi dani
tafi dani, can can (ko′ina za ki)
ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah

allah kawo rana, dani dake muyi aure
tunda mun sasanta, zaman mu to zai daure
ki rayu dani baby na, gare ki na zamto kaure
ai ni da ke ba kunya, na zabi mu zauna tare
inda zaki je, ki jani muje, dani dake ba ware
zan biyo ki nan, don mu tsallake dukan wahala zan jure

ki tafi dani, tafi dani
tafi dani, can can
ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
ki tafi dani, tafi dani
tafi dani, can can (ko’ina za ki)
ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah

lirik lagu lainnya :

YANG LAGI NGE-TRENDS...

Loading...