lirikcinta.com
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

lirik lagu believe nigeria – vblaiz

Loading...

[verse 1: vblaiz]
no jobs, no support
standing on my own that’s the last report
even the world stare at me, put me on a spot
spot lights off, i will never stop
ai nine wanchan garin seated at the top
daban daban kalan mutane, we’re still standing strong
allah ya raba mu da saidawa
masun bakin chikin mu, duka da yan adawa, adawa
we want to see a better society
rayuwa ta chanza har duk babban alkali banda yin fada allah ya nuna mana gobe
banda chin hanchi, allah ya kawas mana da wanchan
ba ko wanda abu da damuwa bane za’a hada mana committee
muna so mu gan abubuwa suna chanzawa ba mu son committee
ba ko wanda abu da damuwa bane za’a hada mana committee
shugaba muna so mu gan abubuwa suna chanzawa ba mu son committee

[hook]
i believein nigeria
i believein nigeria
suna jira su gan ko zamu fadi
rayuwan gaskiya tana da dadi
ko mun fadi zumu tashi karshen magana
ko sun ki, ko sun so zamu chigaba

[verse 2: vblaiz]
they’re tryna burn our flag, burn the city down
take over our land, buried to the ground
sun che mu bakake ne, but really we are brown
we da happiest people oboy we no dey frown
chi mun nama, da yaji a sama
dagin kunnama baza mu ranzana
muna waka suna haushi national anthem me armushi
za muyi tafiya tare ko sun zauna suna ta haushi
komen tsananin gobara, allah ne mai magani
hausa, igbo, yoruba, we are one before the king
charity ta fara daga gida kana satan kudin ai muna gani
integrity ba’a siya da kudi, shekaru dayawa ne zaka gina
tambaye husseini, tambaye abiola
chidi ma yasan da wanan, this the zaman lafiya swag
tambaye husseini, tambaye abiola
chidi ma yasan da wanan, this the zaman lafiya swag

[hook]

lirik lagu lainnya :

YANG LAGI NGE-TRENDS...

Loading...